Sannan ya yi kira ga magoya bayansa da su askewa sanatocin gashin kansu da gemunsu domin a cewarsa “ba sa kaunar jihar.”
Gwamnan ya zargi Sanatocin da suka hada Shehu Sani, Suleiman Hunkuyi da Danjuma Laah, da hada baki domin hana majalisar dattawan Najeriya amincewa da bukatarsa ta cin bashi daga Bankin Duniya.
Kawo yanzu sanatocin ba su ce uffan ba game da kalaman gwamnan.
Gwamnan ya yi amfani da wasu kalmomi da suka saba wa ka’idojin aikin BBC, dalilin da ya sa ba a wallafa ba.
u bayan mummanar harin da ya faru a masallaci, sojojin sun katse gudun wani dan kunar bakin wake yayin da yake shirin tada bam.
No comments:
Post a Comment