Monday, April 30, 2018

Ba ni na sayar da M.Salah ba – Mourinho

Jose Mourinho ya ce ba shi ya yanke shawarar sayar da dan wasan gaban Masar, Mohamed Salah ba, a lokacin da yake kocin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea.


Also read: Ba ni na sayar da Mohamed Salah ba – Jose Mourinho
Salah, mai shekara 25, ya bar Stamford Bridge zuwa Roma a shekarar 2016 kuma kawo yanzu ya ci kwallaye 43 a cikin dukkan wasannin da ya buga wa Liverpool tun da ya koma kungiyar a farkon kakar wasa ta bana.
Mourinho, wanda a yanzu shi ne kocin Manchester United, ya ce Chelsea ta sayar da dan wasan ne domin ta sami kudin sayan wasu ‘yan kwallon.
This story first appeared on Hausa NG

1 comment:

Gwamnan ya yi amfani da wasu kalmomi

Sannan ya yi kira ga magoya bayansa da su askewa sanatocin gashin kansu da gemunsu domin a cewarsa “ba sa kaunar jihar.”